Exodus 26:36 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“Game da ƙofar shigar tenti kuwa, ka yi labule mai ruwan shuɗi, shunayya da jan zare na lallausan lilin da aka tuƙa, aikin gwani.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
«حَكَكُمَ ذَاكَيِ لَبُلٜىٰ دُواْمِنْ ڧُواْڢَرْ شِغَ تٜىٰنْتِنْ دَ ظَرٜىٰنْ سَاڧَ مَيْ كَلَرْ ضُوً بُلَ دَ مَيْ كَلَرْ جَرْ غَرُورَا دَ كَلَرْ جَا دَ كُمَ ظَرٜىٰنْ لِيلِنْ مَيْݣَوْ؞ ذَاعَيِ وَلَبُلٜىٰنْ أَدُوانْ سَاڧَ نَهَنُّ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Haka nan kuma za ku yi wa ƙofar alfarwa makari da lallausan zaren lilin mai launin shuɗi, da shunayya, da mulufi, aikin mai gwaninta.