Exodus 26:37 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ka yi ฦugiyoyin zinariya domin wannan labule da katakai itacen ฦirya biyar, waษanda aka dalaye da zinariya. Ka kuma yi zubi na tagulla biyar dominsu.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุฐูุงูููู ููููุจูููููฐูู ุบูููุดฺูงููู ุจูููุฑู ูู ุงููุชูุงุซูููฐูู ุนูููุดูููุ ููุทูููุฏู ุนููู ุฑฺูขูููฐ ุฌูููููุณู ุฏู ุธููููุงุฑูููุ ููุทูููุฏู ููู
ู ุณูููููฐ ุฏู ฺงููุบููููุงููููู ุธููููุงุฑูููุ ุฐูุงูููู ููุบูููุดฺูงูููููู ุบูููุฏููู ุฐูู
ู ุบูุฏูุง ุจูููุฑู ููุชูุบููููุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ku yi dirkoki biyar da itacen ฦirya saboda makarin, ku dalaye su da zinariya. Ku kuma yi maratayansu da zinariya. Ku yi wa waษannan dirkoki kwasfa biyar da tagulla.โ