Exodus 26:4 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ka sa wa labulen rammuka da ulu mai ruwan shuɗin a gefen ƙarshe na labule ɗaya, a kuma yi haka a ƙarshen gefe na ɗaya kuma.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَكُمَ سَا وَلَبُلٜىٰنْ أَبِنْ رَاتَيَ مَيْ كَلَرْ بُلَ، أَطِنْكَسُ عَتَبَكِ بَاكِنْ لَبُلٜىٰ نَڢَرْكُوانْ دَ عَكَ حَطَ، حَكَمَا نَبِيُنْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ku kuma yi wa labulen nan biyu hantuna na shuɗi a karbunsu na bisa.