Exodus 26:7 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“Ka yi labule goma sha ɗaya na gashin akuya da za ka rufe tabanakul.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
«كَكُمَيِ لَبُلٜىٰ غُدَا غُواْمَشَا طَيَ نَغَاشِنْ أَوَكِ، وَطَنْدَ ذَاسُ ذَمَ مُرْڢِنْ تٜىٰنْتِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
“Ku yi labule goma sha ɗaya da gashin awaki, da za ku rufe alfarwar da shi.