Exodus 26:8 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Tsawon kowanne yă zama kamu talatin, fāɗinsa kuma yă zama kamu huɗu. Labulen za su zama daidai wa daida.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
ڟَوُانْ كُواْوَنٜىٰ لَبُلٜىٰنْ ذَيْ كَيْ ڧَڢَا أَرْبَعِنْ دَ بِيَرْ، ڢَاطِنْسُ كُمَ ذَيْ كَيْ ڧَڢَا شِدَ؞ دُكَنْ لَبُلٜىٰنْ غُواْمَشَا طَيَنَّنْ ذَاسُ كَسَنْثٜىٰ دَيْدَيْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Tsawon kowanne zai zama kamu talatin, fāɗinsa kamu huɗu. Labulen za su zama daidai wa daida.