Exodus 27:19 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Dukan sauran kayan da aka yi amfani da su a aikin wannan tabanakul, ko da wanda irin aiki ne za a yi da su, har da dukan dogayen turakunsa da na filin, za a yi su da tagulla ne.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุฏููƒูŽู†ู’ ูƒูŽุงูŠูŽู†ู’ ุนูŽูŠู’ูƒูู†ู’ ุฏูŽ ุฐูŽุงุนูŽูŠู ุงู”ูŽู…ู’ฺขูŽุงู†ู ุฏูŽุณููˆ ู†ูŽูƒููˆุงู’ูˆูŽู†ูœู‰ูฐ ุงู•ูุฑูู†ู’ ุนูŽูŠู’ูƒู ุนูŽุชูœู‰ูฐู†ู’ุชูู†ู’ ุฏูŽ ฺงูุณููˆุงู’ุดูู†ู’ ูƒูŽฺขูŽ ุชูœู‰ูฐู†ู’ุชูู†ู’ุฏูŽ ู†ูŽูƒูŽฺขูŽ ุงู•ููŠูŽุงูƒูŽุฑู’ ฺขููŠู„ูู†ู’ ุชูœู‰ูฐู†ู’ุชูู†ู’ุŒ ุฐูŽุงุนูŽูŠูุณู ุฏูŽ ุชูŽุบูู„ู‘ูŽุžยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da tagulla kuma za a yi turakun alfarwar, da turakun farfajiyar, da dukan kayayyakin da za a yi amfani da su a cikin alfarwar.โ€