Exodus 28:14 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
da tuƙaƙƙun sarƙoƙi biyu kamar igiya, na zinariya zalla, ka kuma ɗaura wa tsaikunan nan biyu tuƙaƙƙun sarƙoƙi.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَ إِغِيُواْيِنْ سَرْڧَ بِيُ نَظِينَارِيَ ظَلَّ؞ ذَاكَ مَنَّ إِغِيُواْيِنْ سَرْڧَرْ نَنْ بِيُ عَكَنْ ڢِرَمْ طِنْ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
ku kuma yi tukakkun sarƙoki biyu na zinariya tsantsa. Za ku ɗaura wa tsaikunan nan tukakkun sarƙoƙi.