Exodus 28:16 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Zai zama murabba’i, tsawonsa kamu ɗaya, fāɗinsa kuma kamu ɗaya, a naɗe shi biyu.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
ڨَلّٜىٰنْ دَ ذَاعَ سَاڧَ، كُواْوَنٜىٰ غٜىٰڢٜىٰنْسَ ذَيْ كَسَنْثٜىٰ دَيْدَيْ دَ سَوْرَنْ، وَتُواْ إِنْثِ تَرَ، كُمَ ذَاعَ نَطَشِ بِيُ دُواْمِنْ يَذَمَ أَلْجِهُنْ ڧِرْجِ نَ عٜىٰڢُوادْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ƙyallen maƙalawa a ƙirji zai zama murabba'i, a ninke shi biyu tsawonsa da fāɗinsa su zama kamu ɗaya ɗaya.