Exodus 28:24 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ka ɗaura sarƙoƙin zinariyan nan biyu a zoban a kusurwan ƙyallen maƙalawa a ƙirji.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
ذَاكَسَا إِغِيُواْيِنْ سَرْڧَ بِيُ نَظِينَارِيَ ثِكِنْ ذُواْبَّنْدَ سُكٜىٰ عَݣُونَرْ نَنْ بِيُ نَسَمَ نَأَلْجِهُنْ ڧِرْجِ نَ عٜىٰڢُوادْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ku sa tukakkun sarkoƙin nan biyu na zinariya a cikin ƙawanya biyu na zinariya da suke a gyaffan ƙyallen maƙalawa a ƙirji, a haɗa su daga gaba a kafaɗun falmaran.