Exodus 28:25 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ka kuma sa sauran bakunan sarƙoƙin nan biyu a kan tsaikon nan biyu, kana haɗa su da ƙyallen kafaɗa na efod a gaba.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
بَاكِ بِيُ نَ إِغِيُواْيِنْ سَرْڧَ بِيُنَّنْ، ذَاكَ حَطَ عَكَنْ ڢِرَمْ بِيُ نَظِينَارِيَ، دُواْمِنْ أَطَوْرَسُ غَ أَبُبُوَنْ رَاتَيَ بِيُ نَغَبَنْ أَلْجِهُنْ ڧِرْجِ نَ عٜىٰڢُوادْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Za ku kuma sa sauran bakunan sarƙoƙin nan biyu a cikin tsaikuna, sa'an nan a sa shi a gaban kafaɗun falmaran.