Exodus 28:26 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ka yi zobai biyu na zinariya ka ɗaura su ga sauran kusurwoyi ƙyallen maƙalawa a ƙirji, a gefen ciki kusa da efod.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
ذَاكَ ڧَارَ يِنْ وَطَنْسُ ذُواْبٜىٰ بِيُ نَظِينَارِيَ، وَطَنْدَ ذَاكَسَا عَكْوَانَ بِيُ تَڧَسَا عَبَايَنْ أَلْجِهُنْ ڧِرْجِنْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ku kuma yi waɗansu ƙawane na zinariya, a sa su a sauran kusurwoyi na ƙyallen maƙalawa a ƙirji, a gefe na cikin da yake manne da falmaran.