Exodus 28:3 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ka faษa wa dukan gwanayen da na ba su hikima a irin abubuwan nan, cewa su yi tufafi saboda Haruna, don a tsarkakewarsa, domin yฤ yi mini hidima a matsayin firist.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ูููู ู
ูุบููู ุฏู ุฏููููู ฺ ููููููููฐูู ุณูููุนูุ ููุทูููุฏู ููุจูุงุณู ุนูููููุฑู ุทูููููุ ุณููู ูู ูููฐุฑูููู ุฑููุบููู ุฏููุงูู
ููู ุนูููููฐูปูููฐุดู ููููุณูููุซูููฐ ฺขูุฑูุณูุชู ุฏู ุฐููู ููู
ููู ุญูุฏูู
ูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ka kuma yi magana da gwanayen sana'a duka waษanda na ba su fasaha, don su ษinka wa Haruna tufafi, gama za a keษe shi ya zama firist ษina.