Exodus 28:32 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
ka yanke wuya a tsakiyarta don sawa. A kuma naɗe wuyan rigar yă yi kauri domin kada yă yage.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
ذَاعَيِ وُيَنْ رِغَرْ نَسَاوَ، عَكُمَ سَاڧَ وُيَنْ رِغَرْ يَيِ كَوْرِ دُواْمِنْ كَدَ يَيَاغٜىٰ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Za a yanke wuya a tsakiyarta don sawa. A yi wa wuyan shafi, sa'an nan a yi wa wuyan basitsa, wato cin wuya, domin kada ya kece.