Exodus 28:33 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Za a yi wa bakin rigar ado da fasalin ’ya’yan rumman masu launin shuɗi, da shunayya, da mulufi. A sa ƙararrawa ta zinariya a tsakankaninsu.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَبَاكِنْ رِغَرْ تَڧَسَا، ذَاكَيِ أَدُوانْ صِڢُّواْڢِنْ یَیَنْ رُمَّنْ نَظَرٜىٰنْ سَاڧَ مَيْ كَلَرْ ضُوً بُلَ دَ مَيْ كَلَرْ جَرْ غَرُورَا دَ مَيْ كَلَرْ جَ؞ عَكُمَ طَوْرَ ڧأَنَانً ڧَرَرَّوَ نَظِينَارِيَ أَڟَكَانِنْسُ حَرْ عَكٜىٰوَيٜىٰ بَاكِنْ رِغَرْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Za a yi wa karbun taguwar ado da fasalin 'ya'yan rumman masu launin shuɗi, da shunayya, da mulufi. A sa ƙararrawa ta zinariya a tsakankaninsu.