Exodus 28:35 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Dole Haruna yă sa shi sa’ad da yake hidima. Za a ji ƙarar ƙararrawar sa’ad da zai shiga Wuri Mai Tsarki a gaban Ubangiji, da sa’ad da ya fita, don kada yă mutu.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
وَنَّنْ رِغَرْ نٜىٰ، هَٰرُونَ ذَيْسَا سَعَدَّ يَشِغَ وُرِے مَيْ ڟَرْكِے دُواْمِنْ يِوَ يَهْوٜىٰهْ حِدِمَ؞ ذَاعَ جِ ڧَارَرْ ڧَرَرَّوَرْ أَ لُواْكَثِنْ دَيَكٜىٰ شِغُواْوَ دَ لُواْكَثِنْ دَيَكٜىٰ ڢِتُواْوَ دَغَ وُرِے مَيْ ڟَرْكِے أَغَبَنْ يَهْوٜىٰهْ دُواْمِنْ كَدَ يَمُتُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai Haruna ya sa taguwar sa'ad da yake aiki. Za a ji ƙarar ƙararrawar a lokacin da yake shiga da lokacin da yake fita Wuri Mai Tsarki a gaban Ubangiji don kada ya mutu.