Exodus 28:40 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“Ka saƙa doguwar riga, abin ɗamara da kuma huluna domin ’ya’yan Haruna, don yă ba su girma da ɗaukaka.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
«ذَاكُ كُوَيِ وَكُواْوَنٜىٰ طَنْ هَٰرُونَ غَجٜىٰرِيَرْ رِغَا دَ أَبِنْ طَمَرَ دَ ڧَرَمِنْ هُولَ، رِيغُنَ مَاسُ طَوْكَكَ دَ دَرَجَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
“Za a yi wa 'ya'yan Haruna, maza, zilaiku, da abubuwan ɗamara, da huluna don daraja da kwarjini.