Exodus 28:5 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ka sa su yi amfani da zinariya, da zare mai ruwan shuɗi da shunayya da ja, da kuma lallausan lilin.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
مَاسُ طِنْكِ ذَاسُ طِنْكَ وَطَنَّنْ رِيغُنَنْ دَ ظَرٜىٰنْ سَاڧَ نَظِينَارِيَ دَ نَمَيْ كَلَرْ ضُوً بُلَ دَ مَيْ كَلَرْ جَرْ غَرُورَا دَ مَيْ كَلَرْ جَا دَ كُمَ ظَرٜىٰ نَلِيلِنْ مَيْݣَوْ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai su yi amfani da zinariya, da shuɗi, da shunayya, da mulufi, da lallausan zaren lilin.