Exodus 28:6 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“Ka yi efod da zinariya, da shuɗi, da shunayya, da jan zare, da kuma lallausan lilin, aikin gwani mai sana’a.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
«ذَاسُ طِنْكَ عٜىٰڢُوادْ دَ ظَرٜىٰنْ سَاڧَ نَظِينَارِيَ دَ ظَرٜىٰ مَيْ كَلَرْ ضُوً بُلَ دَ مَيْ كَلَرْ جَرْ غَرُورَا دَ مَيْ كَلَرْ جَا دَ كُمَ ظَرٜىٰنْ سَاڧَ نَلِيلِنْ مَيْݣَوْ، عَيْكِنْ ڠُونِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
“Za su yi falmaran da zinariya, da shuɗi, da shunayya da mulufi, da lallausan zaren lilin, aikin gwani.