Exodus 28:8 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Za a yi mata abin ɗamara da irin kayan da aka yi efod da shi, wato, da zinariya, da shuɗi, da shunayya, da mulufi, da lallausan zaren lilin.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
أَبِنْ طَمَرَ مَيْ أَدُوانْ ڠُونِنْ طِنْكِ، ذَاعَيِ شِ دَ إِرِنْ طِنْكِ نَ عٜىٰڢُوادْ دَ ظَرٜىٰنْ سَاڧَ إِرِنَّ عٜىٰڢُوادْ، وَتُواْ ظَرٜىٰنْ سَاڧَ نَظِينَارِيَ دَ نَمَيْ كَلَرْ ضُوً بُلَ دَ مَيْ كَلَرْ جَرْ غَرُورَا دَ مَيْ كَلَرْ جَا دَ ظَرٜىٰنْ لِيلِنْ مَيْݣَوْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Za a yi mata abin ɗamara da irin kayan da aka yi falmaran, wato da zinariya, da shuɗi, da shunayya, da mulufi, da lallausan zaren lilin. Za a yi mata saƙar gwaninta.