Exodus 29:10 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“Ka kuma kawo bijimin a gaban Tentin Sujada, sai Haruna da ’ya’yansa su ɗora hannuwansu a kansa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
«ذَاكَ كَٰوُاْ طَنْ بِجِمِنْ عَبَاكِنْ ڧُواْڢَرْ تٜىٰنْتِنْ سَدُوَ، كُمَ هَٰرُونَ دَ یَیَنْسَ ذَاسُ طُواْرَ حَنُّوَنْسُ عَكَنْ طَنْ بِجِمِنْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
“A kuma kawo bijimin a ƙofar alfarwa ta sujada. Haruna da 'ya'yansa maza za su ɗora hannuwansu a kan bijimin.