Exodus 29:12 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ka ɗibi jinin bijimin ka zuba a kan ƙahoni na bagade da yatsanka, sauran jinin kuwa ka zuba a gindin bagaden.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَ يَڟَرْكَ كَطِبِے جِنِنْ بِجِمِنْ، كَسَا عَكَنْ ڧَهُواْنِنْ بَغَدٜىٰ؞ سَعَنً كَظُبَ سَوْرَنْ جِنِنْ أَغِنْدِنْ بَغَدٜىٰنْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Za ka ɗibi jinin bijimin ka sa a bisa zankayen bagaden da yatsanka. Sauran jinin kuwa ka zuba a gindin bagaden.