Exodus 29:14 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma ka ƙone naman bijimin, da fatarsa, da kayan cikin, a bayan sansani. Hadaya ce ta zunubi.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَوْرَنْ نَامَنْ بِجِمِنْ دَ ڢَتَرْسَ تَرٜىٰدَ كَاشِنْسَ، ذَاكَ كَيْسُ وَجٜىٰ بَايَنْ ذَنْغُوانْ، سَيْ كَڧُواْنٜىٰسُ دَ وُتَا، هَدَايَ تَذُنُوبِ كٜىٰنَنْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma naman bijimin da fatarsa, da tarosonsa, za ka ƙone da wuta a bayan zango, wannan hadaya ce don zunubi.