Exodus 29:15 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“Ka ɗauki ɗaya daga cikin ragunan, Haruna kuwa da ’ya’yan maza za su ɗora hannuwansa a kansa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
«سَعَنً كَطَوْكِ طَيَ دَغَ رَغُنَنْ، سَيْ هَٰرُونَ دَ یَیَنْسَ مَظَا سُطُواْرَ حَنُّوَنْسُ عَكَنْ ضَغُوانْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
“Sai a kawo rago ɗaya, Haruna kuwa da 'ya'yansa maza su ɗora hannuwansu a bisa ragon.