Exodus 29:19 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“Ka ɗauki ɗayan ragon, sai Haruna da ’ya’yansa maza su ɗora hannuwansu a kansa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
«سَيْ كَطَوْكِ طَيَنْ ضَغُوانْ، هَٰرُونَ دَ یَیَنْسَ مَظَا ذَاسُطُواْرَ حَنُّوَنْسُ عَكَنْ ضَغُوانْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
“A kuma kawo ɗayan ragon, Haruna kuma da 'ya'yansa maza su ɗora hannuwansu a bisa ragon.