Exodus 29:23 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Daga kwandon burodi marar yisti, wanda yake gaban Ubangiji, ka ɗauki dunƙule ɗaya, da waina da aka yi da mai, da kuma ƙosai.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
ذَاكَ كُمَ طَوْكِ دُنْڧُلٜىٰنْ غُرَاسَ طَيَ دَ وَيْنَ طَيَنْ دَ عَكَ ݣُوٻَ دَ مَنْ ظَيْتُنْ دَ بِسْكِتْ طَيَ دَغَ وَنَّنْ ݣُونْدُوانْ غُرَاسَرْ مَرَرْ يِسْتِ وَنْدَ عَكَ أَجِيٜىٰ أَغَبَنْ يَهْوٜىٰهْ ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Daga cikin kwandon abinci marar yistin da yake a gaban Ubangiji, sai ka ɗauki malmala ɗaya, da waina ɗaya da aka yi da mai, da ƙosai ɗaya.