Exodus 29:25 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sa’an nan ka karɓe su daga hannuwansu, ka ƙone su a kan bagade tare da hadaya ta ƙonawa, domin ƙanshi mai daɗi ga Ubangiji, wato, hadaya ce da aka ƙone da wuta ga Ubangiji.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
بَايَنْ حَكَ، سَيْ كَسَاكٜىٰ كَرْٻَ دَغَ حَنُّوَنْسُ، كَمِيڧَسُ هَدَايَ تَڧُواْنَاوَا عَكَنْ هَدَايَ تَڧُواْنَاوَا مَيْ دَاطِنْ ڧَنْشِ عَكَنْ بَغَدٜىٰنْ، هَدَايَرْدَ عَكَ مِيڧَ دَ وُتَا غَ يَهْوٜىٰهْ كٜىٰنَنْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'an nan za ka karɓe su daga hannunsu, ka ƙone su a bisa bagaden kamar hadaya ta ƙonawa mai daɗin ƙanshi ga Ubangiji. Ita hadaya ce ta ƙonawa da wuta ga Ubangiji.