Exodus 29:3 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ka sa waɗannan a cikin kwando. Sa’an nan ka miƙa su tare da ɗan bijimin da ragunan nan biyu.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كَسَا وَطَنَّنْ أَبُبُوَنْ ثِكِنْ ݣُونْدُواْ طَيَ، كَكَٰوُاْسُ عَڧُواْڢَرْ وُرِے مَيْ ڟَرْكِے تَرٜىٰدَ طَنْ بِجِمِنْ دَ رَغُنَنَّنْ بِيُ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ka sa waɗannan abu cikin kwando, sa'an nan ka kawo su cikin kwandon, ka kuma kawo ɗan bijimin da raguna biyu ɗin.