Exodus 29:30 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ɗan da ya gāje shi a matsayin firist, shi ne zai sa su har kwana bakwai, lokacin da ya shiga Tentin Sujada, don yă yi aiki a Wuri Mai Tsarki.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
طَنْ دَ يَغَاجٜىٰشِ يَذَمَ بَبَّنْ ڢِرِسْتِ، ذَيْسَا وَطَنَّنْ رِيغُنَ يَيِ ݣُونَكِے بَݣَويْ سَعَدَّ ذَيْ شِغَ ثِكِنْ تٜىٰنْتِنْ سَدُوَ دُواْمِنْ يَيِ حِدِمَ ثِكِنْ وُرِے مَيْ ڟَرْكِے؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ɗan da ya gāje shi a matsayin firist shi ne zai sa su har kwana bakwai, lokacin da ya shiga alfarwa ta sujada, domin ya yi aiki a Wuri Mai Tsarki.