Exodus 29:32 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
A ƙofar Tentin Sujada, Haruna da ’ya’yansa maza za su ci wannan rago da burodin da yake cikin kwandon.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
هَٰرُونَ دَ یَیَنْسَ نٜىٰ، ذَاسُثِ وَنَّنْ نَامَ تَرٜىٰدَ غُرَاسَرْ دَيَكٜىٰ ثِكِنْ ݣُونْدُواْ عَڧُواْڢَرْ شِغَ تٜىٰنْتِنْ سَدُوَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Haruna da 'ya'yansa maza za su ci naman da abinci da yake a cikin kwandon a ƙofar alfarwa ta sujada.