Exodus 29:4 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Bayan haka sai ka kawo Haruna da ’ya’yansa a ƙofar Tentin Sujada ka yi musu wanka.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
«ذَاكَ كَٰوُاْ هَٰرُونَ دَ یَیَنْسَ مَظَا عَڧُواْڢَرْ شِغَ تٜىٰنْتِنْ سَدُوَ، كَيِ مُسُ وَنْكَ دَ ضُوَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
“Ka kawo Haruna da 'ya'yansa maza a ƙofar alfarwar ta sujada, ka yi musu wanka.