Exodus 29:41 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ka miฦa ษaya ragon da yamma, tare da hadaya ta gari da hadaya ta sha kamar aka yi ta safe, mai daษin ฦanshi, wato, hadaya ce da aka ฦone da wuta ga Ubangiji.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุทููููู ุทููู ุถูุบููุงูู ููู
ู ุณููู ุงูู ู
ฺููงูุดู ุฏู ููู
ููุ ุฐูุงุนู ู
ฺููงูุดู ุชูุฑูููฐุฏู ููุฏูุงูู ุชฺูููู ุฏู ููุฏูุงูู ุชูุงููุจููู ุดูุงุ ููู
ูุฑู ููุฏูู ุนููููู ุฏู ุณฺูขูููฐ ุฏููุงูู
ููู ููุฏูุงูู ู
ููู ุฏูุงุทููู ฺงูููุดู ุบู ููููููููฐูู ุ ููุฏูุงููุฑูุฏู ุนููู ู
ฺููงู ุฏู ููุชูุง ููููฐููููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
ฦaya ragon kuma a miฦa shi da maraice. Za a miฦa shi tare da hadaya ta gari, da hadaya ta sha kamar wadda aka yi da safe ษin domin ta ba da ฦanshi mai daษi, gama hadaya ce wadda aka ฦone da wuta ga Ubangiji.