Exodus 29:42 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
โWannan za tฤ zama hadaya ta ฦonawar da za a dinga yi kowace rana, daga tsara zuwa tsara. Za a yi ta miฦa hadayar a ฦofar Tentin Sujada a gaban Ubangiji. A can zan sadu da kai, in yi magana da kai;
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ูููููู
ู ููููููู ุฐููู ููุณูููุซูููฐ ููุฏูุงูู ุชฺูงููุงูููุงููุง ุฏูุบู ูููู ุญูุฑู ุงููููุงููุฑู ฺูุงุฑูุฑููููููููุ ุฐูุงุนููู ุชูู
ฺููงู ููุฏูุงููุฑู ุนฺูงููุงฺูขูุฑู ุดูุบู ุชูููฐููุชููู ุณูุฏููู ุงููุบูุจููู ููููููููฐูู ุ ุนูููุฏู ุฐูููุณูุฏู ุฏููููุ ุงููููููู
ููู ู
ูุบููู ุฏููููู ุงููููุฑูููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Wannan hadaya ta ฦonawa za a riฦa yinta dukan zamananku a bakin ฦofar alfarwa ta sujada a gaban Ubangiji, inda ni zan sadu da kai in yi magana da kai.