Exodus 29:46 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Za su san cewa ni ne Ubangiji Allahnsu, wanda ya fitar da su daga Masar saboda in zauna a cikinsu. Ni ne Ubangiji Allahnsu.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุฐูŽุงุณูุณูŽู†ู ุซูœู‰ูฐูˆูŽ ู†ูู†ูœู‰ูฐ ูŠูŽู‡ู’ูˆูœู‰ูฐู‡ู’ ุงู„ู„ู‘ูŽู‡ู’ ู†ู’ุณู ูˆูŽู†ู’ุฏูŽ ูŠูŽฺขูุชูŽุฑู’ ุฏูŽุณููˆ ุฏูŽุบูŽ ู…ูŽุตูŽุฑู’ ุฏููˆุงู’ู…ูู†ู’ ุงู•ูู†ู’ุฐูŽูˆู’ู†ูŽ ุนูŽุซููƒูู†ู’ุณูุž ู†ูู†ูœู‰ูฐ ูŠูŽู‡ู’ูˆูœู‰ูฐู‡ู’ ุงู„ู„ู‘ูŽู‡ู’ ู†ู’ุณูุžยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Za su sani ni ne Ubangiji Allahnsu wanda ya fisshe su daga Masar don in zauna tare da su. Ni ne Ubangiji Allahnsu.โ€