Exodus 3:12 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai Allah ya ce, โZan kasance da tare kai. Wannan kuwa za tฤ zama alama a gare ka cewa Ni na aike ka. Bayan ka fitar da mutanen daga Masar, za ku yi sujada ga Allah a kan dutsen nan.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณููู ุงูููููู ููุซูููฐ ยซุฐููู ููุณูููุซูููฐ ุชูุฑูููฐุฏูููููุ ุบูุง ุงููุจูููุฏู ุฐููู ุฐูู
ู ุนูููู
ู ุงููุบูุฑูููฐูู ุซูููฐูู ููููููฐ ููุง ุนูููููููฐููุ ุณูุนูุฏูู ฺููขูุชูุฑูุฏู ุฌูู
ูุนูุฑู ุงููุณูุฑููฐูุกูููู ุฏูุบู ฺงูุณูุฑู ู
ูุตูุฑูุ ุนููููู ููููููู ุจูุจูููู ุชูุฏู ุฐูุงูููู ูู ุงูููููู ุณูุฌููุฏูุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai Allah ya ce, โZan kasance tare da kai, wannan kuwa zai zama alama a gare ka, cewa ni ne na aike ka. Sa'ad da ka fito da jama'ar daga Masar, za ku bauta wa Allah a bisa dutsen nan.โ