Exodus 3:14 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Allah ya ce wa Musa, “NI NE wanda NINE. Abin da za ka faɗa wa Isra’ilawa ke nan cewa, ‘NI NE, ya aiko ni wurinku.’ ”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
اللَّهْ يَثٜىٰ وَ مُوسَٰى «نِے إِنَ يَدَّ نَكٜىٰ؞ وَنَّنْ شِينٜىٰ أَبِنْدَ ذَاكَ ڢَطَا وَجَمَعَرْ إِسْرَٰٓءِيلَ، ‹نِے نٜىٰ يَا عَيْكُواْ نِے وُرِنْكُ؞› »
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Allah kuwa ya ce wa Musa, “NI INA NAN YADDA NAKE,” ya kuma ce, “Haka za ka faɗa wa Isra'ilawa, ‘NI NE ya aiko ni gare ku.”’