Exodus 3:15 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Allah ya kuma ce wa Musa, โKa faษa wa Israโilawa, โ Ubangiji, Allah na kakanninka, Allah na Ibrahim, Allah na Ishaku da kuma Allah na Yaฦub, ya aiko ni wurinku.โ Wannan shi ne sunana har abada, sunan da za a tuna da ni daga tsara zuwa tsara ke nan.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุงูููููู ููุง ููู
ู ฺขูุทูุง ูู ู
ููุณููฐู ยซฺููขูุทูุง ููุฌูู
ูุนูุฑู ุงููุณูุฑููฐูุกูููู ุซูููฐูู โน ููููููููฐูู ุงูููููู ููููุงูููููููููุ ููุชููุงู ุงูููููู ูู ุงููุจูุฑููฐูููู
ูุ ุงูููููู ูู ุงููุณูุญููฐฺงูุ ุงูููููู ูู ููุนฺูงููุจูุ ููุง ุนูููููููฐูู ุบูุฑูููฐููุโบ ยซููููููู ุดููููููฐ ุณูููููู ุญูุฑู ุงููุจูุฏูุงุ ุฏู ููููููู ุณูููู ุฐูุงุนู ุฏูููโุบู ููุฑููู ุญูุฑู ุฏููููู ฺูุงุฑูุง ู
ูุงุณู ุฐูููุงุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Allah kuma ya sฤke ce wa Musa, โFaษa wa Isra'ilawa cewa, โUbangiji Allah na kakanninku, wato na Ibrahim, da Ishaku, da Yakubu ya aiko ni gare ku.โ Wannan shi ne sunana har abada. Da wannan suna za a tuna da ni a dukkan zamanai.