Exodus 3:16 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“Tafi ka tattara dattawan Isra’ila, ka ce musu, ‘ Ubangiji, Allah na kakanninku, Allah na Ibrahim, Ishaku da Yaƙub, ya bayyana a gare ni ya ce, Na lura da ku, na kuma ga abubuwan da ake yi muku a Masar.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
«كَتَڢِے كَتَتَّارَ دُكَنْ دَتَّاوَنْ إِسْرَٰٓءِيلَ، كَڢَطَا مُسُ ثٜىٰوَ ‹ يَهْوٜىٰهْ ، اللَّهْ نَكَاكَنِّنْكُ، وَتُواْ اللَّهْ نَ إِبْرَٰهِيمْ دَ إِسْحَٰڧَ دَ يَعْڧُوبَ يَبَيَّنَ أَغَرٜىٰنِ؞ يَثٜىٰ «نَلُورَ، نَكُمَ غَا أَبِنْدَ عَكٜىٰيِمُكُ أَ مَصَرْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Tafi, ka tattara dattawan Isra'ila, ka faɗa musu, ‘Ubangiji Allah na kakanninku ya bayyana gare ni, wato na Ibrahim, da Ishaku, da Yakubu, ya ce, sosai ya ziyarce ku, ya kuma ga abin da ake yi muku a Masar.