Exodus 3:17 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Na kuma yi alkawari, zan fitar da ku daga azabarku a Masar zuwa ฦasar Kanโaniyawa, Hittiyawa, Amoriyawa, Ferizziyawa, Hiwiyawa da Yebusiyawa, ฦasa mai zub da madara da zuma.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููููู
ููู ุงฺููููงูููุฑู ุซูููฐูู ุฐฺูููขูุชูุฑู ุฏูููู ุฏูุบู ุนูุฐูุงุจูุฑู ููููููุฑู ู
ูุตูุฑูุ ุงููููููู
ู ูููููู ฺงูุณูุฑู ููููุนูููููุงููุง ุฏู ููุชููููุงููุง ุฏู ุงููู
ููุงูุฑูููุงููุง ุฏู ฺขูููฐุฑูุธููููุงููุง ุฏู ููููููุงููุง ุฏู ููููฐุจูุณูููุงููุงุ ฺงูุณูุงุซูููฐ ู
ููู ุงููู
ฺูขูุงููุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya yi alkawari cewa zai fisshe ku daga wahalar Masar zuwa ฦasar Kan'aniyawa, da Hittiyawa, da Amoriyawa, da Ferizziyawa, da Hiwiyawa, da Yebusiyawa. ฦasa wadda take mai ba da yalwar abinci.โ