Exodus 3:2 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
A can malaโikan Ubangiji ya bayyana a gare shi cikin harshen wuta, a ฦaramin itace. Musa ya lura cewa ko da yake wuta na ci ฦaramin itacen, amma bai ฦone ba.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุงูู ูููู ู
ููุงูููููููู ููููููููฐูู ููุง ุจูููููู ุงููุบูุฑูููฐุดู ุนูุซููููู ููุฑูุดูููฐูู ููุชูุงุฏูุบู ฺงูุฑูู
ููู ุงููุชูุงุซูููฐุ ุฏู ู
ููุณููฐู ููุฏููุจูุ ูููู ู
ูุงู
ูุงูู ุณูุจููุงูุฏู ฺงูุฑูู
ููู ุงููุชูุงุซูููฐูู ูููู ุซููู ููุชูุง ุนูู
ููุง ุจููู ฺงููุงูููููฐุจูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
A can mala'ikan Ubangiji ya bayyana gare shi cikin harshen wuta daga cikin kurmi. Da Musa ya duba, sai ga kurmin yana cin wuta, amma duk da haka bai ฦone ba.
Recommended Reading