Exodus 3:4 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Da Ubangiji ya ga Musa ya matso don yă duba, sai Allah ya yi kira daga cikin ƙaramin itacen ya ce, “Musa! Musa!” Sai Musa ya amsa ya ce, “Ga ni.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَعَدَّ يَهْوٜىٰهْ يَغَ مُوسَٰى يَنَ مَڟُواْوَ دُواْمِنْ يَدُوبَ، سَيْ اللَّهْ يَكِرَا شِ دَغَ ثِكِنْ ڟَكِيَرْ ڧَرَمِنْ إِتَاثٜىٰنْ، يَثٜىٰ «مُوسَٰى! مُوسَٰى!» مُوسَٰى يَأَمْسَ يَثٜىٰ «نَعَمْ! غَا نِے نَنْ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'ad da Ubangiji ya ga ya ratse don ya duba, sai Allah ya kira shi daga cikin kurmin, ya ce, “Musa, Musa.” Musa ya ce, “Ga ni.”