Exodus 3:7 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ubangiji ya ce, โTabbatacce na ga azabar mutanena a Masar. Na ji su suna kuka saboda matsin da shugabannin gandunsu suke musu, na kuma damu da wahalarsu.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณููู ููููููููฐูู ููุซูููฐู
ูุณู ยซููุบู ุนูุฐูุงุจูุฑู ุฏู ุฌูู
ูุนูุชู ุณูููููฐุดูุง ุนูุซููููู ู
ูุตูุฑูุ ููุฌู ูููููููุณู ุณูุจููุงูุฏู ุฑูุดููู ุชูููุณููููู ุดููุบูุจููููููุณู ููุนููููููู ุฏููุงูููููฐุ ุญฺูงฺููงูุ ููุณููู ุฏููููู ููููููุฑูุณูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ubangiji kuwa ya ce, โNa ga wahalar jama'ata waษanda suke a Masar, na kuma ji kukansu da suke yi a kan shugabanninsu. Na san wahalarsu,