Exodus 30:15 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Masu arziki ba za su bayar fiye da rabin shekel ba, talakawa kuma ba za su bayar ฦ™asa da haka ba, saโ€™ad da za ku yi hadaya ga Ubangiji don kafara rayukanku.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุงู”ูŽ ู„ููˆุงู’ูƒูŽุซูู†ู’ ุฏูŽ ุฐูŽุงุนูŽ ุจูŽุงุฏูŽ ูˆูŽู†ู‘ูŽู†ู’ ู‡ูŽุฑูŽุงุฌู ุบูŽ ูŠูŽู‡ู’ูˆูœู‰ูฐู‡ู’ ุฏููˆุงู’ู…ูู†ู’ ฺขูŽู†ู’ุณูŽุฑู’ ุฑูŽู†ู’ูƒูุŒ ู…ูŽูŠู’ ุงู”ูŽุฑู’ุฒูฺงู ุจูŽุฐูŽูŠู’ุจููŠูŽ ฺขููŠูœู‰ูฐุฏูŽ ุฑูŽุจูู†ู’ ู…ูŽุนูŽูˆู’ู†ูู†ู’ ุจูŽุŒ ุญูŽูƒูŽู…ูŽุง ุชูŽู„ูŽูƒูŽ ุจูŽุฐูŽูŠู’ุจูŽุงุฏูŽ ุงู”ูŽุจูู†ู’ุฏูŽ ูŠูŽูƒูŽุงุณูŽ ุฑูŽุจูู†ู’ ู…ูŽุนูŽูˆู’ู†ูู†ู’ ุจูŽุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Lokacin da kuke ba da wannan sadaka ga Ubangiji saboda kafarar rayukanku, mai samu ba zai zarce ba, matalauci kuma ba zai ba da abin da ya gaza abin da aka ฦ™ayyade ba.