Exodus 30:16 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ku karษi kuษin kafara daga hannun Israโilawa, ku yi amfani da shi domin hidimar Tentin Sujada. Zai zama abin tunawa ga Israโilawa a gaban Ubangiji, don su yi kafarar rayukansu.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุฐูุงูู ููุฑููปู ููููููู ููุทููู ฺขูููุณูุฑู ุฑููููู ุฏูุบู ุญูููููู ู
ูุชูููููฐูู ุงููุณูุฑููฐูุกููููุ ุนููู ุงููู
ฺูขูุงูู ุฏูุดู ููุฌูููฐูู ูููู ุฏู ุชูููฐููุชููู ุณูุฏููู ุฏู ููููููููฐูู ุ ููููููู ููุฑูุงุฌู ุฐููู ุฐูู
ู ุงููุจููู ุชูููุงููุง ุบู ู
ูุชูููููฐูู ุงููุณูุฑููฐูุกูููู ุงููุบูุจููู ููููููููฐูู ุซูููฐูู ุณููู ฺขูููุดู ุฑูููุณูุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Za ku karษi kuษin nan na kafara daga wurin Isra'ilawa, ku ajiye shi domin aiki a alfarwa ta sujada. Zai zama abin tunawa ga Isra'ilawa a gaban Ubangiji, don su yi kafarar kansu.โ