Exodus 30:18 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“Ka yi daro na tagulla, ka yi masa ƙafafun da za a ajiye shi da tagulla don wanki. Ka ajiye shi tsakanin Tentin Sujada da bagade, ka zuba ruwa a ciki.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
«ذَاكَيِ ڧَتُوانْ ݣُونُواْ نَتَغُلَّ دُواْمِنْ وَنْكٜىٰ حَنُّوَ دَ ڧَڢَاڢُ، كَكُمَيِ مَسَ غِنْدِنْ ذَمَ نَتَغُلَّ؞ ذَاكَسَا شِ ڟَكَانِنْ تٜىٰنْتِنْ سَدُوَ دَ بَغَدٜىٰنْ هَدَايَ، ذَاكَ كُمَسَا ضُوَ عَثِكِنْسَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
“Sai ku yi daro da tagulla don wanka. Ku yi masa gammo da tagulla, ku ajiye shi tsakanin alfarwa ta sujada da bagaden, ku zuba ruwa a ciki.