Exodus 30:19 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Haruna da ’ya’yansa maza za su wanke hannuwansu da ƙafafunsu da ruwan da yake cikinsa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
أَوُرِنْ نٜىٰ هَٰرُونَ دَ یَیَنْسَ مَظَا ذَاسُوَنْكٜىٰ حَنُّوَنْسُ دَ ڧَڢَاڢُنْسُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
A wurin ne Haruna da 'ya'yansa maza za su wanke hannuwansu da ƙafafunsu.