Exodus 30:2 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Zai zama murabba’i, tsawon zai zama kamu ɗaya, fāɗi kuma kamu ɗaya, amma tsayin yă zama kamu biyu, ƙahoninsa kuma su zama ɗaya da shi.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
ڟَوُانْسَ ذَيْ كَيْ ڧَڢَا طَيَ دَ رَبِے، ڢَاطِنْسَ كُمَ ڧَڢَا طَيَ دَ رَبِے، وَتُواْ ڟَوُانْ دَ ڢَاطِنْ دَيْدَيْنٜىٰ؞ ڟَيِنْسَ ذَيْ كَيْ ڧَڢَا عُكُ؞ عَكُواْوَنٜىٰ ݣُونَ حُطُ نَبَغَدٜىٰنْ، ذَاكَيِ ڧَهُواْ حَطٜىٰ دَشِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Tsawonsa da fāɗinsa kamu guda guda ne, zai zama murabba'i, amma tsayinsa ya zama kamu biyu. Za a haɗa zankayensa su zama ɗaya da shi.