Exodus 30:20 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Duk lokacin da suka shiga Tentin Sujada, za su yi wanka, don kada su mutu. Duk lokacin da suka yi kusa da bagade don hidima ta miฦa hadayar da aka yi wa Ubangiji da wuta,
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููุงฺขููู ุณูุดูุบู ุชูููฐููุชููู ุณูุฏููู ุฏู ููููููููฐูู ุ ูููุงู ููุงฺขููู ุณููู ููุณูุฏู ุจูุบูุฏูููฐูู ุฏููุงูู
ููู ุณูู
ฺููงู ููุฏูุงููุฑูุฏู ุนููู ู
ฺููงู ุฏู ููุชูุง ุบู ููููููููฐูู ุ ุฏููุงูููููฐููููฐ ุณูููููููููฐ ููููุณู ุฏู ุถููู ุฏููุงูู
ููู ููุฏู ุณูู
ูุชูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'ad da suke shiga cikin alfarwa ta sujada ko sa'ad da suke kusatar bagade don su miฦa hadaya ta ฦonawa da wuta ga Ubangiji, sai su yi wanka don kada a kashe su.