Exodus 30:21 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
za su wanke hannuwansu da ƙafafunsu, don kada su mutu. Wannan za tă zama dawwammamiyar farilla domin Haruna da zuriyarsa daga tsara zuwa tsara.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
هَٰرُونَ دَ ذُرِيَرْسَ ذَاسُوَنْكٜىٰ حَنُّوَنْسُ دَ ڧَڢَاڢُنْسُ دُواْمِنْ كَدَ سُمُتُ؞ وَنَّنْ ذَيْ ذَمَ مُسُ ڧَٰعِدَ تَدِنْدِنْدِنْ دَغَ نَنْ حَرْ إِيَاكَرْ ڟَارَرْسُ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Su wanke hannuwansu da ƙafafunsu don kada su mutu. Yin wannan zai zama musu da zuriyarsu farilla dukan zamanansu.”