Exodus 30:24 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
shekel 500 na kashiya, duk bisa ga ma’aunin shekel na tsattsarkan wuri, da moɗa na man zaitun.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَ كِلُواْ شِدَ نَكَسِّيَ مَيْ ڧَنْشِ، بِسَغَ مَعَوْنِنْ أَظُرْڢَا وَنْدَ عَكٜىٰيِنْ أَمْڢَانِ دَشِ أَ وُرِے مَيْ ڟَرْكِے، تَرٜىٰدَ لِتَ حُطُ نَمَنْ ظَيْتُنْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
da kashiya na shekel ɗari biyar bisa ga ma'aunin kuɗin da ake aiki da shi, da moɗa ɗaya na man zaitun.