Exodus 30:27 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
da tebur da kuma dukan kayansa, da wurin ajiye fitila da dukan kayansa, da bagaden ƙona turare,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَ تٜىٰبُرِنْ دَ دُكَنْ كَايَنْ عَيْكِنْسَ دَ سَنْدَا مَيْ رِڧٜىٰ ڢِتِلُ دَ دُكَنْ كَايَنْ عَيْكِنْسَ دَ بَغَدٜىٰنْ ڧُواْنَ تُرَارٜىٰ،
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
A kuma shafa wa teburin da kayayyakinsa, da alkukin da kayayyakinsa, da bagaden ƙona turare,